Kannywood
Kalli Hotunan pre-wedding Na Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A Zango
Advertisment
A yau shafin Hausaloaded ya samu muku hotunan kafin aure wanda turanci ake kira da “pre-wedding” a shafin instagram daga shafin Yusuf magarya.
Amma daga baya sai bayan munyi bincike sai munka gano cewa wannan wani shirin fim ne mai suna “Ranar kai Amarya”.
Wanda magarya production na dauki nauyi
mai shiryawa : magarya
Bada Umurni : Amdaz
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com














