Labarai
Hotunan Fuskokin Sababbin Hafsosin Tsaro Da Buhari Ya Nada A Yau
Advertisment
Wadannan sune Fuskokin Sababbin Hafsoshin tsaron ƙasar nan da Shugaban Buhari ya chanza.
Wadanda aka Nad’a din sune kamar haka:
Muna Adduar Allah yasa zuwan su yazama silar karewar Ayyukan Taadanci a fadin kasar nan Amin
Ameen Allah yasa??