Addini

Bidiyo ; Martanin Sayyadi Bashir Sheikh Dahiru Bauchi Ga Gwaman Kaduna El-rufai Akan Almajirai Da Ake Deba

Advertisment

A ciki wannan bidiyo zakuji yadda almajin sheikh Dahiru bauchi yayi jawabi da martani ga gwamnatin kaduna akan zuwa a kwashe Almajirai
Wanda a cikin wannan bidiyo yana gayawa gwamnatin kaduna cewa dalilin zabensa da mutane sunkayi sunyi shine domin ya kare rayukansa daga yan ta’adda wanda a birnin gwari ba almajirai ba.
Zaku irin yadda yayi maganganu sosai sai kun saurara

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button