Labarai
Shugaban Kasa Mafi Talauci A Duniya Labari mai Ban Mamaki Dauke Da Hotuna


Advertisment
Jose Mujica Shugaban Kasar Uruguay, Shine Shugaban Kasa Mafi Talauci A Cikin Jerin Shugabanin Kasashen Duniya, Ya Mulki Kasar Daga Ranar 1 Ga Watan March 2010 Zuwa 1 Ga Watan March 2015.
Yana Amfani Da Kaso 90 Cikin 100 Na Albashinsa Na Wata-Wata Dala Dubu 12 Wajen’ Taimakawa Mutane Marasa Galihu.
Sanda Yake Kan Mulki Yana Amfani Da Tsohuwar Motar Sa Kirar Volkswagen Samfurin Beetle Wacce Ya Siya Tun Shekarar 1987 Kuma Shine Yake Tuka Kansa Da Kansa , Kuma Har Ya Gama Mulki Ita Kenan Motar Sa.
Kana Ya Mallaki Gidan Gona Guda Daya Ne Tak Shima Bana Azo A Gani Ba