Labarai
Bidiyo : Martanin Gwamna El’Rufa’i Akan Rushe Makarantar sheikh Dahiru Bauchi
Kamar yadda munka ga wata tashar youtube channel mai suna Brother tv ta Wallafa cewa wannan shine martanin da gwamnan yayi akan rushe makarantu.
Wanda zakuji daga bakinsa da kuma maganar da Sheikh dahiru Bauchi yayi shima a kan Wannan al’amari.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/q6c84dWxrOw
I see as