Kannywood
Rahama Sadau na Taya Mahaifinta Ranar Haihuwarsa “Birthday” Ibrahim sadau (hotuna)
A yau ne malam Ibrahim sadau wanda shine mahaifin fitacciyar Jarumar Kannywood rahama sadau wanda bamu sani asalin ko na shekara nawa ne yake yi ba.
Inda diyarsa tayi masa kalamai masu dadi wanda ke tsakanin ɗa da uba.


Ga hotunan nan domin kallo.





Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




