Kannywood
Bidiyo : Tirkashi Daman Naziru Sarkin Waka Ya’iya Wakar soyayyar Kalli Yadda Ya Rikita waka Amarya
Advertisment
A cikin wannan bidiyo zakuji wakar da za’a fitar nan gaba a cikin Shirin labarina mai suna “Nayi kewa” wanda zaku ga irin yadda na rikita ango da amarya wa annan Dinner.
Wanda zakuga yadda ake ruwan nairori ba’a magana.
Ga bidiyon nan kasa ku kala.
https://youtu.be/MsNqWHKJs9M