Uncategorized
Bidiyo : Ana sabanin ra’ayi kan malamar da tace in mijinki Ya mareki ki sumbace kece I love you habibi
Wannan bidiyon na malama ya jawo cece kuke wanda malamar tayi hakan domin kwantar da hankalin mijinki wanda kowa yasa yanzu mutuwar auren matar bahaushe ba komai bane.
Wanda anka samu wasu sun goyi bayan hakan wasu kuma basu goyi bayan hakan ba.
Ga bidiyon nan domin jin yadda ta kaya