Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Nuhu Abdullahi (Mahmud Labarina) A Wajen Dinner Aurensa
Advertisment
Wannan sune hotunan wajen zuwa dinner nuhu abdullahi da amaryarsa wanda jiya ne anka daura aurensa yayi da daren jiya ne ankayi dinner aurensa.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.









Dalilinmu na baiwa wadannan hotunan wajen dinner shine kafin su shiga wajen dinner ne anka dauki wadannan hotuna wanda ku kasance da Hausaloaded zamu kawo muku bidiyon yadda bukin ya gudana.















[email protected]