Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Wazeery Lailla Labarina A Dubai Wajen Chilling
Sababbin hotunan jaruma maryam wazeery laila a cikin shirin Labarina wanda yanzu haka take nunawa a shafinta na sada zumunta tana can bata dawo gida Nigeria ba.
Ga hotunan nan domin masoyanta.