Addini
Bidiyo : Malam Lawan Triumph Yayi kaca kaca Da Shuwagabanin Nigeria akan kashe mutane
Malam lawan triumph Yayi bayyanin akan irin yadda gwamnoni da shugaban kasa sunkayi ko oho da ran takalawan nigeria.
Wanda yayi kira ga shugaban kasa cewa bai dace irin wannan a abubuwan suna faruwa ba amma babu wani daukar mataki da ya dace.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.
https://youtu.be/pTpQIpw6PM4