Kannywood
Babban Burina A Yanzu Shine Na Ga Na Yi Aure, Inji Jaruma Rashida Mai Sa’a
Advertisment
Daga Salisu Magaji Fandalla’fih
Fitacciyar jarumar a Kannywood kuma ‘yar siyasa, Rashida Adamu Abdullahi wacce aka fi sani da Rashida Mai Sa’a ta bayyana abinda ke gabanta yanzu.
Jarumar ta bayyana haka ne jiya a shafinta na Instagram inda ta bayyana aure a matsayin abinda take so ta yi muddin ta sami mijin aure mai sonta tsakani da Allah.
Advertisment
Jarumar ta ce “aure shine damuwata yanzu. Allah kabani miji nagari abokin arzikina”.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com