Kannywood

Innalillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un. Allah ya yi wa Furodusa Rabi’u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa

Advertisment
Innalillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un.

Allah ya yi wa Furodusa Rabi’u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa. Ya rasu ne bayan ya yi doguwar jinya, sakamakon hadarin mota da ya samu. Muna rokon Allah ya gafarta masa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button