Kannywood

Bidiyo : Kalli Bidiyon Jarumin Kannywood Da Wata Jaruma suna Chashewa Ya Dauki Hankalin Mutane

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa da Turanci, Usman Uzee kenan a wannan Bidiyon inda yake rawa da wata abokiyar aikinsa, ‘yar Fim daga Kudancin Najeriya.
Ya dora bidiyon a shafinsa na sada zumunta wanda ya dauki hankula.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Uzee Usman (@uzee_usman)


Abokin aikinsa na Kannywood,  Ibrahim Sharukhan ya yi martani da cewa dama can nasune.
 

Wannan shine bidiyon zaku iya kallo kai tsaye.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button