Maryam Booth Tasa Anyi Ram Da Matashin Da yayi Mata Kazafi Akan…….
Jaruma maryam Booth tsa an kwamushe wani matashin yaro da ta zarga akan yadda labarai na karya akanta inda shima yayi bidiyon bata hakuri akan abunda ya kaita,inda ankayi ta yayata wani labari akan cewa babu abinda take nema face mijin aure domin daraktoci sun daina sakata a fim ga yadda labarin yake.
“Daraktoci sun daina saka ni a film saboda haka aure kawai zan yi—Maryam Booth ,Shahararrinya jarumar fina finan Hausa na Kannywood Maryam Booth ta bayyana cewa darektochi sun daina sakani a Fim, Babu abin da zan zaba, Aure kawai zanyi na zauna a gidan mijina
Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Booth, wacce mahaifiyarta Allah ya yi mata rasuwa a kwanan nan Zainab Booth ta shaidawa kafafen yaɗa labarai dalilin da yasa masu shirya fina-finai (Producers) suka daina sakata a cikin fina-funan su.
Jarumar ta alaƙanta hakan da bayyanar bidiyon tsiraicinta a shekarun baya kamar yadda Neptune Prime ta ruwaito.
“Tun ina ƙarama na kasance ina fitowa a fina-finan Kannywood, saboda mahaifiyata Hajiya Zainab Booth(Allah ya saka mata da gidan Aljanna) ta daɗe a cikin masana’antar, don haka ban taba daina fitowa a fina-finai haka kawai ba.
Amma tunda wani matashi da ake ƙira Dezeel wanda ya yi ikirarin cewa saurayina ne ya bayyana hotunan tsiraici na a kafafen sada zumunta, yanzu mutane na yi min kallon ƴar isaka mara tarbiyya”. In ji ta.
Maryam Booth wadda Hausa Daily Times ta gano a yanzu haka ta koma Babban Birnin Tarayya Abuja da zama tare da ƙaninta Amude Booth tun bayan rasuwan mahaifiyar su, ta ce a duk lokacin da mutane suka ganta yanzu a cikin gari sai su yi ta nuna ta suna ƙiranta da karuwa ko mace mara kunya.
Jarumar ta koka kan yadda alaƙa ta yi tsami tsakaninta da wasu abokan sana’arta da a da suke da matuƙar shaƙƙuwa, a yanzu babu abin da ya rage mata da za ta zaba da ya wuce yin aure a matsayin haryar samun zaman lafiyar da za ta zauna a gidan mijinta.
Masu karatu wane fata zaku yi mata?”
Ga cikakken bayyani nan a cikin video
da jan kunne da tayi zuwa ga yan social media da bloggers da YouTubers.