Addini

Bidiyo : Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un Allah ya kawo mana Karshen Wannan Masifa

Wannan wane irin rayuwa muke ciki abun yayi yawa wallahi tabbas Akwai matsala sosai a Nigeriya wanda abunda yafi garemu musulmi mu komawa Ubangijinmu mu tuba.
Sa’a nan kuma mu mu gyara shuwagabanni mu su gyara wannan abun yayi yawa sosai wallahi.
Idan ka saurari wannan bidiyo zaka ji tabbas Waɗannan abubuwan suke damuwar arewa.
https://youtu.be/tp6mLzGfo1Q

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button