Hausa Hip Hop
MUSIC : Adam A zango ~ kulle Ft Fresh Emir
Jarumi kuma mawaki adam a zango yayi sabuwa tare da Fresh Emir mai suna “Kulle” wanda wakar tayi.
Wanda zakuji dadin wannan wakar wanda zaku irin fahimtar da sunkayi a cikin wannan waka wanda wannan shine farkon haduwar mawakan domin suyi waka.