Hausa Hip Hop

Yadda Gasar Dj Ab Da Bush Kiddo Na Kasance Na Rap

Advertisment

A satin nan zamu ce fitaccen jarumin wasan barkwanci Bush Kiddo yayi magana a shafinsa na twitter cewa yana so yayi gasa da dj ab na rap din waka ba tare da kida ba.

Nan ba da jimawa ba shi kuma shaharren mawakin arewa wato hip-hop dj ab ya mayar masa da martani.

Ga bidiyon rap din dj ab nan sai ku kalla

Shi kuma ga martanin da yayiwa dj ab ,bayan ya fitar da nashi.

View this post on Instagram

A post shared by Muaz Muh’d (@bushkiddo) on
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button