Hausa Hip Hop
MUSIC: Namenj – Baiwar Allah
The popular singer of the north Namenj is release new brand music song title “Baiwar Allah”.
Namenj is a famous slow singer with golden voice and fantastic and amazing on his character and behaviour.
Namenj ya fara fitar da sabuwa wakar sa mai suna “Baiwar Allah” bayan fitar album dinsa da ya fitar mai suna The North star.
Namenj mawaki ne wanda ya shahara a wajen wakokin masu dadi a arewacin najeriya.
Namenj yayi wakoki sosai inda The North star album yayi treading sosai a kafaffen sada zumunta.