Uncategorized
Hotunan Dinner Auren Dan Gwamnan Sokoto Najib Aminu Waziri Da matarsa
Advertisment
Kai tsaye daga wajen Dinner ta auren Barrister Najib Waziri Tambuwal Esq da Amaryar sa Gimbiya Ameena Umar Tafida, wanda maigirma Gwamna Tambuwal tare da Tawagar sa da sauran al’umma daban daban suka halarta.
Allah SWT ya kaddari ayi lafiya a kuma kammala lafiya.
Bilya Yariman Barebarin Fcbk
Assabar 14th Nov, 2020.
Ga hotunan nan sai ku kalla ku gani
Kalli ga hotunan nan kasa