Hausa Hip Hop

MUSIC : Masud Kano Riders – Zo Zauna ft Maryam Yar Fulani

A yau munzo kuma da sabuwa wakar fasihin mawakin nan masud kanorider tare da abokiyar aikinsa maryam yar fulani Mai suna zo zauna


zo zauna anyi ta ne akan mata biyu da suke soyayya da namiji daya a inda yake fifita son wata akan wata, har takai suna gaba, jayayya da fada a junansu.

Wanda zakuji yadda wannan mawakin yayi amfani da kaifin basirarsa wajen gamsar da su.

Download and enjoy……

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button