Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Momee Gombe Da Sunka Dauki Hankalin Jama’a
Jaruma Mai Jan Tashe Jaruma Momme Gombe Ta Sake Wasu Zafafan Hotunanta, Inda Hotunan Suyi Kyau Sosai.
Jarumar Ta Dauki Hotunan Ne A Jikin Dankareriyar Sabuwar Motanta.
Nasan Da Yawan Masoyanta Zasu So Wannan Hotunan, Kalli Hotunan Anan.
[email protected]