Kannywood
Bidiyo : Wallahi Bazamu Taba Yafe Miki Ba Rahama Sadau Yar Aiken Yahudawa ~ Daga Bakin Teema Makashi
Wallahi Bazamu Taba Yafe Miki Ba Rahama Sadau Yar Aiken Yahudawa ~ Daga Bakin Teema Makashi
Wannan wani bidiyon nun rashin jin dadinta akan abinda ta aika wanda har ya jawo ɓatanci ga manzon Allah s.a.w ya kamata ki farga ki sani wanan abu da kinayi bai dace ba.
Kinyi abubuwa da dama wanda bai dace ba da kiyi irin wannan abubuwa ba.
Ga bidiyon nan kasa.