Kannywood

Takaitaccen tarihin rayuwar Adam Garba “Raba-gardama”

Jaridar BBC Hausa tayi fira da Adam Garba wanda anka fi sani Da Raba- Gardana a cikin shirin labarina mai dogon zango inda ya bayarda takaitaccen tarihin rayuwarsa da kuma yadda ya shigo harka fim.

Ga abinda shi jarumin Adam Garba ke cewa

“Sunana Adam Garba ni professional film maker ne wato jarumi Nollywood da kannywood a jos aka haifi ni a jos na girma nayi primary da secondary daga sai naje nasarawa state University nayi degree akan banking and finance ban taba karatun acting ba a first day amma na dauki wasu courses na script da acting kuma na dauki drama classes da nake secondary school.

Takaitaccen tarihin rayuwar  Adam Garba "Raba-gardama"
Takaitaccen tarihin rayuwar Adam Garba “Raba-gardama” Hoto : Instagram/Facebook

Tun da nake yaro ina dan shekara hudu ko biyar ba “always remember been a actor” a koda yaushe nake ganin cewa ni jarumi ne wato kamar bani na zabi “acting” ‘acting’ ne ya zabe ni, da yawa idan anyimin abu nakanyi kukan karya don in samu wani abu daga duk dai na koyi abun ya zamo a jikina da nake kallo a tv – abinda yake fada kenan muke rubuta muku ”

Taya ka fara fim?

“Wannan kuma shine ‘story’ labarin shine za’a ce koda na taso banda “connection” hadi da “industry” Masana’atar shirya finafinai kenan sai can like 2019 akwai ƙanina yana ganin mutane zuwa suna “audition” irin na abubuwa miyasa bai taɓa gwadawa ba , kuma ga wani ya taso a Jos yake lokacin ma ina jos ko zanje in gwada nace to shikenan zanje in gwada sai to yau shine dai fim din da anka sani “voiceless”.

Sai da bugun zuciya ya kamani zance gaba na dai ya fadi ban taba zuwa “audition” ba, ban taba gwada abu ba ko a “online” yanar gizo kenan ko wane fim ba sai da naje naga mutane dubbai takwas 8 na safe sai kusan karfe 5:30pm na samu nayi “audition” da dai na shiga akwai robofitas daga Turai shine yana ganina sai yayi “picking interest” ya zabe ni yaji dadi ya sasani nayi abubuwa kala-kala sai na samu voiceless sai ya zamo hit” – inji shi.

Ga bidiyon nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button