Addini
Bidiyo : Allahu Akbar!! Wani Labari Me Burgewa Akan Wani Abu Da Sheikh Albani zaria yayi
Allahu Akbar wannan wani labari ne malam ke bayarwa akan yadda yayi zamantakewa da yayi da mutane a cikin gidan Kurkuku a lokacin da yana anka kama shi.
Wanda malam yayi amfani da kudinsa wajen fitar da wasu masu zaman gidan yari akan kudi, da kuma taimakawa wadanda basu da abincin chi.
Ku saurari wannan bidiyo irin yadda Yakamata duk mai hali ya taimaka wa mabukata.
https://youtu.be/E9kT1aMJ9N0