Labarai

An Kama ‘Yan Ta’adda Masu Kashe Jama’a A Yankunan Arewa Maso Yamma

Advertisment

An Kama ‘Yan Ta’adda Masu Kashe Jama’a A Yankunan Arewa Maso Yamma
A jiya Talata dakarun Sojojin Nijeriya sun yi nasarar kama wasu gungun ‘yan ta’addan daji masu hallaka al’umma a yankin Arewa Maso Yammacin Nijeriya.
Kamar yadda RARIYA ta samu labari daga majiyar mai tushe cewa dakarun sojojin sun farma gungun ‘yan ta’addan daji masu hallaka jama’a a jihar Zamfara, inda suka yi nasarar hallaka wasu daga cikin ‘yan ta’addan, sannan sun kama wasu da ransu.
Muna rokon Allah ya ci gaba da daura dakarun sojojin Nijeriya akan ‘yan ta’addan Nijeriya.
Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button