Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Pree-wedding Na Nuhu Abdullahi (mahmud) Da Amaryarsa
Jamila ta yi wuf da Mahmud a zahiri.
.
Jarumi Nuhu Abdullahi (Mahmud) tare da amaryarsa Jamila Abdulnasir (Siyama) wadanda za a daura aurensu a ranar Juma’a 4 ga watan Disambar 2020 a Kano.
Kalli hotunan nan kasa.
Waɗannan kadan daga cikin hotuna ne zamu kawo muku wasu nan bada jimawa ba yanzu ya kuke gani summaya zatayi.