Kannywood
Jaruma Ummi Zeezee Ta Saki sabon Album
Fitacciyar ‘yar wasan fina-finan Kanniywood Ummi Zeezee ta shiga sahun mawakan Kannywood inda ta saki sabon wakar ta mai suna Janglover.
Zeezee ta saka wani sashe na wakar a shafinta na Instagram inda tace a saurareta nan ba da dadewa ba.
Masoya sun fantsama shafinta inda suka rika yi mata barka da da wannan kokari da kuma fatan alkhairi.
” Ummi ta yi namijin kokari sannan gogayya da zata yi da mawaka kamar su Adam Zango, M Sheriff da sauran su. Wannan shine karo na farko da mace zata nuna irin wannan hazaka a farfajiyar Kannywood.” Inji Hauwa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






