Kannywood

[Video Film] Sarauniya Latest Fim Trailer | Staring | Ali Nuhu | Adam A Zango

Advertisment

Saukar da Trailer fim mai suna “SARAUNIYA” fim din Sarauniya fim ne da anka tsara a tsantsar nuna yadda al’adun hausa yake tun a zamanin da.

Fim ne wanda yake bada labarin wata masarauta da tayi fice a kasar hausa.Wanda ya samu jiga jigan manya manya jarumai kamar haka:-

Ali Nuhu

Adam A Zango

Al’amin Buhari

Asabe madaki

Hannan

Tijjani faraga

Tanimu akawu

Bashar nayaya

Hadiza Muhammad

And others.

Director Hassan Giggs

Download Video Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button