Kannywood

Video Trailer : BURIN RAINA SERIES staring :- Adam Zango , Isah presido Momee Gombe Da sabuwar Fuska

Shima dai jarumi adama a Zango ya shiga sahun fina finai masu dogon zango wanda shima a yau ne za’a fara fitae da wannan shiri.
Wannan Film anyi shine domin soyayya ce tsintsarta a cikinsa wanda zakuga irin chakwakiyar yarda ke cikinsa.
Wanda ya samu jarumai kamar haka:-
Adam a zango
Isah frozee presido a shirin labarina
Momee Gombe
Dai sauransu.
Ga tallar wannnan film mai dogon zango nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button