Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Rabon Duniya [Official Audio]
Advertisment
Albishirinku ma’abota ziyar wannan shafi hausaloaded.com muna muku maraba da zuwa wannan shafi da kuma maraba da samun sabuwar wakar Abdul d one mai “Rabon Duniya”.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
>> Kece ta farin damata kin kere kowa, idan na tunaki sai na kasa natsuwa.
>>Ina da buri nasan kina buri kema,muyi soyayya akwai riba ciki ashe.
Advertisment
>> Malamanta ga malami ikon Allah ne,
>> Jarumta ga jarumi baiwa Alla ce.
>> Babu fada a tsakaninmu soyayya ce ta hadamu ashe.
>> Bani hadaki da kowa saboda baki da maimai.
>> Kece daya kwalin kwal zo tawa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com