Hausa Musics

MUSIC : Ali Jita – Salma

Shahararren mawaki  Ali Isah  wanda anka fi sani da Ali jita wanda mutum ne wanda ya dade tauraronsa ke haskakawa a wajen wakokin hausa.

MUSIC : Ali Jita - Salma

Ali jita ya zamo mutum na farko a mawakan masana’antar kannywood da ke yiwa sunanyen mata wakoki a yau kam wakar tazo ne akan ‘Salma’.

Wakar Salma  Ali jita waka ce ta soyayya da jinjina ga duk mai suna salma da mai mata ko budurwa salma.

 

DOWNLOAD MP3

–

Related Articles

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button