Kannywood

Kalli Hotunan Katafaren Gidan Miliyoyin Kudi Na Adam A Zango Da Ya Nunawa Duniya

Jarumi adam a zango wanda asalin sunan sa Adamu Abdullahi Zango Ya yi godiya ga Allah da ya sanya ya mallaki wannan irin katafaren gida.
Wanda dai shima yanzu ya zamo jeren masu manya manyan gidan a cikin jaruman Kannywood.
Ga hotunan nan kasa.

Tabbas jarumi adam a zango wannan gida ya zauna a madadin ceo hausaloaded da mabiyansa suna tayi shi murna malakar Katafaren gida.
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button