Kannywood

Taya Murna Jarumar Kannywood Ta Kamala Bautar Kasa Asma’u Ahmad (Hotuna)

Jaruma Asma’u ahmad itama ta shiga cikin jerin jaruman Kannywood da sunka kamala digiri dinsu.
Wanda ta samu taya murna sosai daga yan uwanta jaruman Kannywood wanda tayi godiya ga Allah akan kamala bautar kasa (NYSC)
Ga Hotunan nan kasa.





Jaruma ta nuna iya farin cikinta na kammala Wanda karatun wanda muma amadadin shafin Hausaloaded da mabiyanta na taya ta murna Allah ya kawo rabo mai amfani da miji Nagari.










Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button