Kannywood
Kalli Hotuna : So zai sa ka kara aure ko kana zaune da iyalin ka lafiya inji – Sadiq SaniSadiq (Pre-wedding)
Advertisment
So zai sa ka kara aure ko kana zaune da iyalin ka lafiya inji – Sadiq SaniSadiq.
Wannan duk suna daga cikin hotunan jarumai da sunka tayar da kura a duniyar Instagram wanda shine munka kawo muku saboda gaskiya wannan hotunan sunyi kyau sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





















