Kannywood

Sabuwa Rigima Ibrahim Sinana yayiwa Adam A Zango wankin babban Bargo

Advertisment

Sabuwar Rigima Ibrahim Sinana Ya Caccaki Adam Zango Akan Kalaman da Zango Yayi Har Malamai Suka Yaba

Kamar dai yadda kowa Ya sani tin makon daya gabata aketa cece kuce akan Maganar da fitaccen Malamin Addinin Musulunci nan yayi Watau Sheikh Idris Abdulazeez bauchi inda ya bayyana cewa duk Yan fim babu mai addini acikinsu duk jahilaine.

Jaruman Kannywood tare da Masana’antar baki daya domin tun kafin faruwar hakan dama malamai sun bayyana cewa Jaruman Kannywood bata Tarbiyyar al’umma sukeyi.

Sabuwa Rigima : Ibrahim Sinana yayiwa Adam A Zango wankin babban Bargo
Sabuwa Rigima : Ibrahim Sinana yayiwa Adam A Zango wankin babban Bargo

Hakan yasa Jarumi Adam Zango ya fito ya bayyana gaskiya akan cece Kucen da akeyi har hakan tasa mutane suka fahimce shi kuma aka yaba masa

Advertisment

Sai gashi jarumi Ibrahim sinana wanda akafi sani da dimbadis ya fito ya maida martani wa jarumi Adam Zango

Ga bidiyon nan.

https://youtu.be/dkP4IMtbt-w

” A yau zanyi magana ne akan kanena kuma dan uwana adamu mu fa ba wai dan an bamu shawara muke wannan ɓabatu ba ae da ka bada shawara kai da kan ka kasan innkayi mai kyau ka sani.

Babu wanda zai fito yace mu gyara mu kasa gyarawa wallahi duk wanda zaiyi kuskure yaki yadda yayi kuskure ya gyara wannan jahili ne ae.

Amma kai adamu ka fita kana cewa mu gyara to ae kune zaku gyara domin kune yanzu take yi da ku, kune yara a harka nan kuke da farin jini kune yan matan suke gani sune fitowa muda yan matan ma tsoron mu suke a fim din ku bamu role din da yan mata tsoron mu suke ji in suka ganmu suji tsoron mu.

Daman rawa da waka taku ce domin kai mawaki ne dan fim.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button