Labarai

Innalillahi wa inna ilaihi Raji’un!!! Allah Yayiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Haruna Gombe Rasuwa

A yau ne ranar Alhamis munka samu labari daga shafin Jibwis Nigeria sun wallafa cewa
Allah ya yiwa Hajiya Fatima Abdullahi Haruna mahaifiyar Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe Rasuwa a wani asibiti dake birnin Gombe.
Hajiya Fatima kai shekaru 75 ta rasu a hannun Dan nata Sheikh Kabiru Gombe, da misalin karfe 5:30pm na yamma. Za’a gabatar da sallar janazar ta a masallacin JIBWIS na Bolari a gobe juma’a da misalim karfe 1:30pm. Insha Allah.
Ibrahim Baba Suleiman
DG Social Media Nigeria”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button