Kannywood

Bidiyo :A karon Farko Jarumi Baballe Hayatu yayi magana Kan Rashin Yin Aurensa Har Yanzu

Jarumi baba lahatu ya fadi dalilin rashin yin aurensa haryanzu wanda a yau ne bbchausa tayi hira mai suna daga bakin mai ita.
Wanda sunkayi masa tambayoyi sosai kamar yadda ya dace amma sai dai a cikin tambyoyinda ankayi masa wanda tafi dauka hankali itace akan rashin yin aurensa haryanzu.
Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button