Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Darakta Sheikh Isah alolo Da Amaryarsa “Pree-wedding”
Sheikh isah alolo yana daya daga cikin daraktocin masana’antar Kannywood wanda shima zai angwance a gobe in sha Allah kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“ALHAMDULILLAHI
ALHAMDULILLAHI
ALHAMDULILLAHI
Gobe juma’a 26-2-2021
Za’a daura Aure na Unguwar HAYIN DAN MANI galadima Street bypass KADUNA STATE
Wajen haduwa MAGADISHU
Za’a daura Aure da misalin karfe 1:00pm dai dai insha Allah
Allah ya bada ikon zuwa Ameen”
Ga hotunan nan kasa sai ku kalla.



























Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.

