Labarai

Duk Fadin Nigeria Babu Jaha Da Take Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Kamar Kano ~ Ganduje

Duk Fadin Nigeria Babu Jaha Da Take Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Kamar Kano ~ Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayhana cewa duk Najeriya babu jihar dake yaki da cin hanci da rashawa kamar jihar Kano.
 
 
 
Gwamnan ya bayyana hakane jiya, Alhamis a hedikwatar hukumar yaki da rashawa ta jihar inda aka yi wani taro na musamman.

Ofishin da Gwamnatin ganduje ta gina kenan

 
Kwamishinan shari’a kuma babban lauyan gwamnati, Barista Lawal Musa Abdullahi ne ya bayyana haka a wakilcin da yawa gwamnan a wajan taron. Yace kafa hukumar yaki da rashawa ta PCACC ta taimaka matuka wajan yakin da rashawa da gwamnatin tarayya ke yi.
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button