Kannywood
Bidiyo : Sarkin Waka Ya Mayar Da Martani Mai Zafi Kan Yan Twitter
Naziru Sarkin waka yayi martani mai zafi akan yan twitter inda yake nuna cewa shi ba ruwansa da rihina wai tana zanga zanga akan kawo karshen endsars.
Not even rihana let’s trump tweet we don’t care.take NOTE Nigeria is not America #EndSAR
— Sarkinwaka (@real_sarkinwaka) October 21, 2020
Shin batasan da labarin mutanen da ake kashewa a borno bane sai yanzu .
Yayi jan hankali da wadannan suke kare rayuwarsu akan ana biyansu kudi suna zagin mutane a social media,inda yake cewa Allah wadaran naka ya lallace.
Ga bidiyon nan da ya wallafa.