Kannywood
Bidiyo : Kalli Wasan Sallah Adam A Zango Da Horo Danmama Da sunkayi A Nijar Inda Suka Bada mamaki
Wannan shine wasan sallah jarumi adam a Zango da horo dan mama Wanda yayi matukar baiwa mutane sha’a da ban mamaki.
Wanda zakiyi dariya iya son sanka ga dandanzon mutane da sunka taru ba’a magana.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com