Addini

Sautin Murya : Baya halatsa Musulmi Ya shiga zanga zangar da zai haifar hasarar Rayuka da dukiya ~ Sheikh Daurawa

Baya halatsa Musulmi Ya shiga zanga zangar da zai haifar hasarar Rayuka da dukiya
A cikin wannan hira ko tattaunawa da gidan rediyon dw hausa sunkayi da sheikh aminu Ibrahim Daurawa zakuji yadda ya dace musulmi yayi zanga zanga nemowa kansa hakki.
 
Da yadda ya dace ya gujewa shiga cikin wanda a cikin addinin musulunci ba’a yarda da musulmi ya aikata ba.
 
Ga sautin hirar nan da shi sai ku saurara.
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button