Kannywood

Diyar Marigayi ibro ta maye gurbin mahiafinta a Harkan wasan hausa

Advertisment

Daga Barrista Nuraddeen Isma’il
Ummi Rabilu Musa ibro, inda ta stunduma Cikin sana’ar Harkan wasan Hausa kai tsaye.

Kana’ daga bisani, Anfara ‘Daukar wani fim, inda ‘Diyar Marigayi Rabilu Musa ibro. Mai suna ummi’ anfara hasakata a wani Shirin fim, Wadanda ake ‘Dauka a halin Yanzu.

Sai dai ‘diyar Marigayin ta fara taka rawar ta ne, a ‘bagaren lauya duk acikin Wannan Shirin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button