Kannywood

Sarkin waka Nazir m Ahamd Yayi Allah Wadai da kalaman A’isha Yusuf

Advertisment

Daya daga cikin wanda ke gaba-gaba a wajan zanga-zangar SARS,  A’isha Yusuf ta dauki hankula bayan da ta bayyana cewa Arewa an maida su bayi ana ta zanga-zanga su basa yi.
 
Saidai wannan magana tata ta jawo cece-kuce sosai inda wasu suka goyi bayanta, wasu kuwa Allah wadai da ita suka yi.
 
Daya daga cikin wanda suka yi Allah wadai da kiran na A’isha akan Arewa shine Nazir Ahmad Sarkin Waka wanda ya bayyana cewa ita fitina farkonta aka sani amma ba’a san karshenta ba sannan kuma idan mutum ya shaida farkonta ba lallai ya shaida karshenta ba, dan haka kada mu bari a yi amfani damu wajan lalata Arewa.
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button