Kannywood

Soyayya tsakanin Hamisu Breaker da Sadiya Adam ta Ja hankalin mutane

Soyayya tsakanin Hamisu Breaker da Sadiya Adam ta Ja hankalin mutane Fitaccen mawaki wanda yake jan zarensa a wannan lokacin Hamisu Breaker wanda mawakin yayi fice wajen rera wakoki masu dadi musamman na soyayya wanda matashin mawaki yayi wakoki da dama tun daga sanda ya fara waka kawo wannan lokacin
Soyayyar da Hamisu Breaker sukeyi da Yar Fim Sadiya Adam ta fara fitowa fili yayinda mawakin da jarumar Sadiya Adam ake yawan ganinsu tare sannan kuma suke hawa wakokin mawakin wanda yake nuna alamar masoya ne ku biyomu domin ganin bidiyon nasu a gaba kafin.
Kafin nan mun sami shaidar cewa su masoyana bayan bayan daya daga cikin abokiyar aikinsu ta fada Tumba Gwaska cewa “My Couple sai tasa alamar wuta  sannan kuma sai tace ina alfahari daku” wannan maganar data fada shine ya nuna alamu zaku kara tabbatarwa idan kuka kalli video din da zamu saka yanzu.
https://youtu.be/C5Qourq0jTs
To idan wannan shine mafi alkhairi a tsakanin mawakin da jarumar muna masu fatan alkhairi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button