Uncategorized

Barin Gashi Ba Laifi bane ku Kyale Yara da Abinsu – shehu Sani Ga Hisbah

Da safiyar yau ne aka tashi da labarin cewa hukumar Hisbah dake Kano ta fara askewa matasa masu tara suma gashi.
Hotunan hakan sun watsu sosai a shafukan sada zumunta inda suka jawo cece-kuce.
 
Sanata Shehu Sani wanda ake wa lakabin me Gashi ya jawo hankalin Hisbah da cewa su daina Askewa matasan Gashi saboda tara sumar ba laifi bane. Yace zai yi magana da matasan su rika kula da gashin nasu.
Majiyarmu ta fara samun wannan labari daga hutudole inda tabbas shine ya wallafa hakan a shafin na twitter.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button