Addini

AUDIO : Network Marketing Haramun Ne Daga – Dr Sani Umar R/Lemo

Advertisment

Download Mp3 : Network Marketing Haramun Ne Daga – Dr Sani R/Lemo

Alhamdulillahi a yau mun zo muku da fatawa akan network Marketing a cikin Musulunci shin haramun ne ko ba haramun bane, wanda zakuji cewa ko wane malami na cewa tabbas haramun ne.

Wanda zakuji Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo shine ya fara bayyani akan wannan fatawa kuma ya kawo hujjoji sosai akan wannan network Marketing wanda duk wanda a musulunci yanaso yaji wannan bayyani.

Wanda alhamdulillahi mun kawo muku wannan audio da zaku saukar a wayoyinku domin sauraro da ajewa ko yadawa mutane domin a fadakar da mutane, muna fatan kowa ya gujewa irin wannan kasuwanci.

Ga audio nan domin saukar a wayoyinku.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button