Uncategorized

KHADIMUL UMMAH: Boko Haram Kunji Kunya! Babagana Umrana Zulum Allah ya biyaka ~ Datti Assalafy

Yanzun nan Maigirma gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ( Khadimul Ummah) ya isa garin Baga bayan harin kwanton bauna da Boko Haram suka yiwa tawagarsa a jiya inda suka hallaka jami’an tsaro 15

Amma wannan bai sa gwamnan yaji tsoro ba, yau ya isa cikin garin Baga lafiya bisa taimakon Allah Madaukakin Sarki

Allah Ka bashi kariya ta inda baiyi tsammani ba, Allah Ka haramta wa Boko Haram samun nasara a kanshi Amin

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button