Labarai

INNALILLAHI! Yanzu Yanzu : An kama wani mutum Yayiwa Yariya ‘yar Shekara 4 Fyade a cikin Masallaci (Hotuna)

Advertisment

Yanzun nan aka kama wani mugun mutumi a Wunti Street cikin birnin Bauchi, ya ja yarinya karama ‘yar shekara 4 cikin Masallaci yayi mata fyade, ya lalata farjin yarinyar tana ta zubar da jini, an garzaya da ita zuwa Asibitin koyarwa na Sir Abubakar Tafawa Balewa University Teaching Hospital (ATBUTH)

Datti assalafy ya kara da cewa mutanen unguwa sun masa dukan tsiya kafin isowar ‘yan sanda, da ake tuhumarsa ya bayyana cewa abin nasu kungiya ne, sun kai su 5 da suka bazu a unguwannin Bauchi, kuma kungiyar tace a cikin Masallaci ake da bukatar suyi fyaden, asalinsa mutumin unguwar Yakubu-Wanka ne a cikin garin Bauchi

Ya kai kusan kwana 5 a Wunti Street yana ta wasa da yara kanana mata yana raba musu kudi da minti, kafin yau ya yaudari ‘yar shekara 4 zuwa cikin Masallaci ya yi mata fyade, Yanzu haka yana State CID Bauchi

Advertisment

Allah Ka kawo mana karshen wannan masifa Amin.

Ga hotunan inda abun ya faru.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button